Zab 37:22 HAU

22 Waɗanda Ubangiji ya sa wa albarka,Za su zauna lafiya lau a ƙasar,Amma waɗanda ya la'antaZa a kore su su fita.

Karanta cikakken babi Zab 37

gani Zab 37:22 a cikin mahallin