Zab 37:7 HAU

7 Ka natsu a gaban Ubangiji,Ka yi haƙuri, ka jira shi,Kada ka damu da waɗanda suke da dukiya,Ko su da suka yi nasara da aikata mugayen shirye-shiryensu.

Karanta cikakken babi Zab 37

gani Zab 37:7 a cikin mahallin