Zab 39:12 HAU

12 “Ka ji addu'ata, ya Ubangiji,Ka kuma kasa kunne ga roƙona,Kada ka yi shiru sa'ad da na yi kuka gare ka!Yadda dukan kakannina suka yi,Ni baƙonka ne na ɗan lokaci.

Karanta cikakken babi Zab 39

gani Zab 39:12 a cikin mahallin