Zab 39:5 HAU

5 “Ga shi, ka gajerta yawan kwanakina!Yawan kwanakina a wurinka kamar ba kome ba ne.Hakika duk mutum mai rai,Bai fi shaƙar iska ba.

Karanta cikakken babi Zab 39

gani Zab 39:5 a cikin mahallin