Zab 4:1 HAU

1 Ka amsa mini sa'ad da na yi kira,Ya Allah, madogarata!Lokacin da nake shan wahala, ka zama mai taimakona.Ka yi mini alheri, ka kuma saurari addu'ata!

Karanta cikakken babi Zab 4

gani Zab 4:1 a cikin mahallin