Zab 40:3 HAU

3 Ya koya mini raira sabuwar waƙa,Waƙar yabon Allahnmu.Da yawa idan suka ga wannan za su tsorata,Za su kuwa dogara ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi Zab 40

gani Zab 40:3 a cikin mahallin