Zab 40:5 HAU

5 Ka yi mana abubuwa masu yawa, ya Ubangiji Allahna.Ba wani kamarka!Idan na yi ƙoƙari in faɗe su duka,Sun fi ƙarfin in faɗa.

Karanta cikakken babi Zab 40

gani Zab 40:5 a cikin mahallin