Zab 42:7 HAU

7 Zurfafan tekuna suna kiran junansu,Matsirgar ruwa na Allah kuwa suna ta ruri!Igiyoyin ruwa na baƙin cikiSuka yi wa raina ambaliya.

Karanta cikakken babi Zab 42

gani Zab 42:7 a cikin mahallin