Zab 42:9 HAU

9 Ga Allah wanda yake tsarona na ce,“Me ya sa ka manta da ni?Me ya sa nake ta shan wahalaSaboda muguntar maƙiyana?”

Karanta cikakken babi Zab 42

gani Zab 42:9 a cikin mahallin