Zab 44:23 HAU

23 Ka tashi, ya Ubangiji! Me ya sa kake zama kamar mai barci?Ka tashi! Kada ka yashe mu har abada!

Karanta cikakken babi Zab 44

gani Zab 44:23 a cikin mahallin