Zab 48:11 HAU

11 Bari jama'ar Sihiyona su yi murna!Gama kana shari'a ta gaskiya,Bari biranen Yahuza su yi farin ciki.

Karanta cikakken babi Zab 48

gani Zab 48:11 a cikin mahallin