Zab 49:14 HAU

14 Za a ƙaddara su ga mutuwa kamar tumaki,Mutuwa ce za ta yi kiwonsu.Da safe adalai za su ci nasara a kansu,Sa'ad da gawawwakinsu suke ruɓewa a ƙasar matattu,Nesa da gidajensu.

Karanta cikakken babi Zab 49

gani Zab 49:14 a cikin mahallin