Zab 55:12 HAU

12 Da a ce maƙiyina ne yake mini ba'a,Da sai in jure.Da a ce abokin gābana ne yake shugabancina,Da sai in ɓuya masa.

Karanta cikakken babi Zab 55

gani Zab 55:12 a cikin mahallin