Zab 55:21 HAU

21 Kalmominsa sun fi mai taushi,Amma ƙiyayya tana a zuciyarsa,Kalmominsa sun fi mai sulɓi,Amma suna yanka kamar kakkaifan takobi.

Karanta cikakken babi Zab 55

gani Zab 55:21 a cikin mahallin