Zab 55:23 HAU

23 Amma kai, ya Allah, za ka jefar da masu kisankai, da maƙaryata can ƙasa cikin zurfafa,Kafin su kai rabin kwanakinsu a duniya.Amma ni, zan dogara gare ka.

Karanta cikakken babi Zab 55

gani Zab 55:23 a cikin mahallin