3 Hankalina ya tashi saboda yawan kurarin maƙiyana,Saboda danniyar mugaye.Sukan jawo mini wahala,Suna jin haushina suna ƙina.
Karanta cikakken babi Zab 55
gani Zab 55:3 a cikin mahallin