6 Maƙiyana sun kafa tarko don su kama ni,Damuwa ta fi ƙarfina.Sun yi wushefe a kan hanyata,Amma su da kansu suka fāɗa a ciki.
Karanta cikakken babi Zab 57
gani Zab 57:6 a cikin mahallin