Zab 58:8 HAU

8 Bari su zama kamar katantanwu waɗanda sukan narke su yi yauƙi,Allah ya sa su zama kamar jinjirin da aka haifa matacce.Wanda bai taɓa ganin hasken rana ba.

Karanta cikakken babi Zab 58

gani Zab 58:8 a cikin mahallin