Zab 59:11 HAU

11 Kada ka kashe su, ya Allah, don kada jama'ata su manta.Ka watsar da su da ikonka, ka hallaka su ya Ubangiji mai kiyaye mu!

Karanta cikakken babi Zab 59

gani Zab 59:11 a cikin mahallin