Zab 59:13 HAU

13 Da fushinka ka hallaka su,Ka hallaka su ɗungum.Sa'an nan jama'a za su sani Allah yana mulkin Isra'ila,Mulkinsa ya kai ko'ina a duniya!

Karanta cikakken babi Zab 59

gani Zab 59:13 a cikin mahallin