Zab 59:16 HAU

16 Amma zan raira waƙa a kan ikonka,Kowace safiya zan raira waƙa da ƙarfiGa zancen madawwamiyar ƙaunarka.Kai mafaka ne a gare ni,Wurin ɓuya a kwanakin wahala.

Karanta cikakken babi Zab 59

gani Zab 59:16 a cikin mahallin