Zab 60:6 HAU

6 A tsattsarkan wurinsa, Allah ya faɗa ya ce,“Da nasara zan raba Shekem,Da nasara kuma zan rarraba Sukkot ga jama'ata.

Karanta cikakken babi Zab 60

gani Zab 60:6 a cikin mahallin