Zab 64:5 HAU

5 Suna ƙarfafa junansu cikin yin mugayen ƙulle-ƙullensu,Sukan yi ta taɗi a kan inda za su kafa tarkunansu.“Ba wanda zai gan mu,” in ji su.

Karanta cikakken babi Zab 64

gani Zab 64:5 a cikin mahallin