Zab 66:15 HAU

15 Zan miƙa tumaki don a ƙona a kan bagade,Nan za a ji ƙanshi mai daɗi na ƙonannun awaki,Zan miƙa hadayu na bijimai da na awaki.

Karanta cikakken babi Zab 66

gani Zab 66:15 a cikin mahallin