Zab 68:16 HAU

16 Me ya sa, daga manyan kawunankaKake yi wa dutsen da Allah ya zaɓaYa zauna a kai, duban raini?A nan Ubangiji zai zauna har abada!

Karanta cikakken babi Zab 68

gani Zab 68:16 a cikin mahallin