Zab 68:2 HAU

2 Kamar yadda iska take korar hayaƙi,Haka nan zai kore su,Kamar yadda kākin zuma yakan narke a gaban wuta,Haka nan mugaye za su hallaka a gaban Allah.

Karanta cikakken babi Zab 68

gani Zab 68:2 a cikin mahallin