24 Ya Allah, jama'a duka sun ga irin tafiyarka ta nasara,Irin tafiyar Allah, Sarkina, zuwa tsattsarkan wurinsa.
Karanta cikakken babi Zab 68
gani Zab 68:24 a cikin mahallin