Zab 68:30 HAU

30 Ka tsauta wa Masar, naman jejin nanMai zafin hali da yake cikin iwa,Ka tsauta wa sauran al'umma, taron bijiman nan da 'yan maruƙansu,Har dukansu su durƙusa, su miƙa maka azurfarsu.Ka warwatsar da jama'ar nanMasu son yin yaƙi!

Karanta cikakken babi Zab 68

gani Zab 68:30 a cikin mahallin