Zab 69:13 HAU

13 Amma ni, zan yi addu'a gare ka, ya Ubangiji,Ka amsa mini, ya Allah, a lokacin da ka zaɓa,Sabili da muhimmiyar ƙaunarka,Saboda kana cika alkawarinka na yin ceto.

Karanta cikakken babi Zab 69

gani Zab 69:13 a cikin mahallin