Zab 69:16 HAU

16 Sabili da madawwamiyar ƙaunarka, ka amsa mini, ya Ubangiji,Ka juyo wurina, saboda juyayinka mai girma!

Karanta cikakken babi Zab 69

gani Zab 69:16 a cikin mahallin