Zab 69:19 HAU

19 Ka san yadda ake cin mutuncina,Da yadda ake kunyata ni, ake ƙasƙantar da ni,Kana ganin dukan abokan gābana.

Karanta cikakken babi Zab 69

gani Zab 69:19 a cikin mahallin