Zab 69:6 HAU

6 Kada ka bar ni in jawo kunya ga waɗanda suka dogara gare ka,Ya Ubangiji Allah Mai Iko Dukka!Kada ka bar ni in jawo abin kunyaGa waɗanda suke maka sujada, ya Allah na Isra'ila!

Karanta cikakken babi Zab 69

gani Zab 69:6 a cikin mahallin