Zab 70:5 HAU

5 Ba ni da ƙarfi, ba mataimaki,Ya Allah, ka zo wurina da hanzari.Kai ne mataimakina da Mai Cetona,Kada ka yi jinkiri, ya Ubangiji!

Karanta cikakken babi Zab 70

gani Zab 70:5 a cikin mahallin