Zab 71:17 HAU

17 Kai ne ka koya mini, ya Allah, tun lokacin da nake yaro,Har wa yau kuwa ina ba da labarin ayyukanka masu banmamaki.

Karanta cikakken babi Zab 71

gani Zab 71:17 a cikin mahallin