16 Da ma a sami hatsi mai yawa a ƙasar,Da ma amfanin gona yă cika tuddan,Yă yi yawa kamar itatuwan al'ul na Lebanon,Da ma birane su cika da mutane,Kamar ciyayin da suke girma a sauruka.
Karanta cikakken babi Zab 72
gani Zab 72:16 a cikin mahallin