Zab 74:2 HAU

2 Ka tuna da jama'arka waɗanda ka zaɓa su zama naka tuntuni,Ka tuna da jama'arka waɗanda ka fansa,Don su zama kabilarka.Ka tuna da Dutsen Sihiyona, inda zatinka yake!

Karanta cikakken babi Zab 74

gani Zab 74:2 a cikin mahallin