Zab 76:5 HAU

5 An kwashe ganimar sojojinsu masu ƙarfin hali,Yanzu suna barci, barcin matattu,Ba waninsu da ya ragu,Da zai yi amfani da makamansa.

Karanta cikakken babi Zab 76

gani Zab 76:5 a cikin mahallin