Zab 77:2 HAU

2 A lokacin wahala, nakan yi addu'a ga Ubangiji,Dukan dare nakan ɗaga hannuwana sama in yi addu'a,Amma ban sami ta'aziyya ba.

Karanta cikakken babi Zab 77

gani Zab 77:2 a cikin mahallin