Zab 78:38 HAU

38 Amma Allah ya yi wa jama'arsa jinƙai,Ya gafarta zunubansu,Bai hallaka su ba.Sau da yawa yakan kanne fushinsa,Ya dakatar da hasalarsa.

Karanta cikakken babi Zab 78

gani Zab 78:38 a cikin mahallin