Zab 78:5 HAU

5 Ya ba da dokoki ga jama'ar Isra'ila,Da umarnai ga zuriyar Yakubu.Ya ba kakanninmu ka'idodi,Don su koya wa 'ya'yansu dokokinsa,

Karanta cikakken babi Zab 78

gani Zab 78:5 a cikin mahallin