Zab 78:69 HAU

69 A can ya gina Haikalinsa,Kamar wurin zamansa a Sama.Ya kafa shi da ƙarfi kamar duniya,Tabbatacce a kowane lokaci.

Karanta cikakken babi Zab 78

gani Zab 78:69 a cikin mahallin