Zab 85:8 HAU

8 Ina kasa kunne ga abin da Ubangiji Allah yake cewa,Mu da muke mutanensa, ya alkawarta mana salama,Idan ba mu koma kan al'amuranmu na wauta ba.

Karanta cikakken babi Zab 85

gani Zab 85:8 a cikin mahallin