Zab 86:17 HAU

17 Ka nuna mini alherinka, ya Ubangiji,Sa'an nan su waɗanda suke ƙina za su sha kunya,Sa'ad da suka ga ka ta'azantar da ni,Ka kuma taimake ni.

Karanta cikakken babi Zab 86

gani Zab 86:17 a cikin mahallin