5 An yashe ni a cikin matattu,Kamar waɗanda aka karkashe,Suna kuma kwance cikin kaburburansu,Waɗanda ka manta da su ɗungum,Waɗanda taimakonka ya yi musu nisa.
Karanta cikakken babi Zab 88
gani Zab 88:5 a cikin mahallin