Zab 88:9 HAU

9 Idanuna sun raunana saboda wahala.Ya Ubangiji, kowace rana ina kira gare ka,Ina ta da hannuwana zuwa gare ka da addu'a!

Karanta cikakken babi Zab 88

gani Zab 88:9 a cikin mahallin