Zab 89:19 HAU

19 Ka faɗa wa amintattun bayinka a wahayin da ka nuna musu tun da daɗewa, ka ce,“Na sa kambin sarauta a kan shahararren soja,Na ba da gadon sarauta ga wanda aka zaɓa daga cikin jama'a.

Karanta cikakken babi Zab 89

gani Zab 89:19 a cikin mahallin