Zab 89:46 HAU

46 Har yaushe za ka ɓoye kanka, ya Ubangiji?Har abada ne?Har yaushe fushinka zai yi ta ci kamar wuta?

Karanta cikakken babi Zab 89

gani Zab 89:46 a cikin mahallin