Zab 90:2 HAU

2 Kafin a kafa tuddai,Kafin kuma ka sa duniya ta kasance,Kai Allah ne, Madawwami.Ba ka da farko, ba ka da ƙarshe.

Karanta cikakken babi Zab 90

gani Zab 90:2 a cikin mahallin