Zab 90:4 HAU

4 A gare ka shekara dubu, kamar kwana ɗaya ne,Kamar jiya ce wadda ta shige,Gajeruwa ce kamar sa'a guda ta dare.

Karanta cikakken babi Zab 90

gani Zab 90:4 a cikin mahallin