4 Ya Ubangiji,Ayyukanka masu iko suna sa ni murna,Saboda abin da ka aikataIna raira waƙa domin farin ciki.
Karanta cikakken babi Zab 92
gani Zab 92:4 a cikin mahallin